iqna

IQNA

gwamnatin Syria
IQNA - Majiyar soji a kasar Siriya ta sanar da kai harin ta sama da dakarun yahudawan sahyuniya suka kai a kudancin birnin Damascus, sakamakon harin da daya daga cikin mashawarcin soji na dakarun kare juyin ya yi shahada.
Lambar Labari: 3490585    Ranar Watsawa : 2024/02/03

Tehran (IQNA) Kasar Siriya ta yi maraba da matakin da kungiyar Tarayyar Afirka ta dauka na dakatar da batun baiwa gwamnatin Isra’ila kujera a matsayin mai sa ido a wannan kungiya.
Lambar Labari: 3486926    Ranar Watsawa : 2022/02/08

Bangaren kasa da kasa, ministar ayyuka da kula da harkokin zamantakewa a Syria ta ce an yi rijistar marayua kimanin dubu 30 a Damascus da kewaye.
Lambar Labari: 3483223    Ranar Watsawa : 2018/12/16